Shinkafa da miya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16324647
Zaki tafasa ruwa sai ki wanke shinkafarki ki zuba har sai ya nuna kisauke
Ki wanke kayan miyanki kimarkada sai wanke namanki kitafasa kisa manjarki ta soyu
Sai sa kayan miya da nama kisoya har sai ya soyu
Sai kisa kayan kamshi da su Maggi ku rufe ya turara kisauke
An kwafa!
More Recipes

sharhai