Tura

Kayan aiki

30 min
2 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

30 min
  1. 1

    Bayan ruwan ya tafasa sai ke zuba taliya.

  2. 2

    Sai ke bar taliyar ta dafu har tayi laushi sai ke tsaneta a mazubi.

  3. 3

    Sai ke soya manja. Daman kina da yajin ke a ajiye. Aci lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409
rannar
Love trying new recipes✨
Kara karantawa

Similar Recipes