Colime

Firdausi Ahmad
Firdausi Ahmad @Chopsbyfiddy
Gombe state

Lemun coke da lemun tsami dan sanyaya zuciya da maaoshi... #SKG

Colime

Lemun coke da lemun tsami dan sanyaya zuciya da maaoshi... #SKG

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Ki samu kofi, ki zuba kankarar ki, kisa sikari, kisan coke,

  2. 2

    Sai ki matse lemun tsamin ki a kai, sai ki juya kisha... Shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Firdausi Ahmad
Firdausi Ahmad @Chopsbyfiddy
rannar
Gombe state
I love cooking and i love creating new recipes. I started cooking when i was 8yrs. My love for cooking is inbuilt.😍😍🤩😘
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes