Ƙosai mai ƙwai
Yana da daɗi a karin kumallo Ni da iyalina muna sonsa
Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke wakena sosai na saka Albasa da yawa da tattasai attarugu na markaɗa a blender.
- 2
Na kwashe a roba na buga sosai na saka mai ɗanɗano da ƙwai ɗanye da kayan qamshi na qara bugashi sosai.
- 3
Na dora mai a wuta yayi zafi na fara saka qosaina har nagama.
- 4
A sha da koko ko kunu.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16326199




sharhai (8)