Kayan aiki

  1. Shinkafan tuwo
  2. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A auna shinkafa awanketa se adora akan wuta abarsa yayta dahuwa

  2. 2

    Harse tadahu tayi tubus se a tuka asamu Mara da kwarya akwashe

  3. 3

    Aci da miyan daya sawwaka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Abubakar
Hauwa Abubakar @hawwastesty20
rannar

Similar Recipes