Miyar zogale da wake

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
Tura

Kayan aiki

  1. Zogala
  2. Tattasai 4 da tomato 2
  3. 3Attarugu
  4. Albasa daya
  5. Mai
  6. Maggi biyu
  7. Gishiri
  8. 1Wake gwangwanin karamin tomato
  9. Kayan yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki surfa wake ki wanke ki ajiye a gefe

  2. 2

    Kiji jajjagen kayan miyar ki suma ki ajiye agefe

  3. 3

    Ki daka kayan yaji suma ki ajiye a gefe

  4. 4

    Kidora tukunya kixuba mai da albasa tasoyu saiki zuba jajjagen

  5. 5

    Ki kirufe kibari yasoyu sama sama

  6. 6

    Saiki xuba wake kisa ruwa kirufe yatafasa idan yatafasa kidauko kayan yaji kizuba da zogalen ki danye ko bushash shiya kirufe kibari su dahu da kyau

  7. 7

    Saiki zuba maggi da Gishiri kikara rufewa na 5mnt shikenan kingama

  8. 8

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏🙏🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes