Steamed Moi moi

Moi moi lover's Hi 😉
bismillahn ku @jaafar @Jamitunau @Ayshat_Maduwa65 bazan iya tag din sama da mutane uku ba amma inawa kowa bismillah al ummar cookpad dafatan zaa ci lpya😍
Steamed Moi moi
Moi moi lover's Hi 😉
bismillahn ku @jaafar @Jamitunau @Ayshat_Maduwa65 bazan iya tag din sama da mutane uku ba amma inawa kowa bismillah al ummar cookpad dafatan zaa ci lpya😍
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki surfa wakenki ki cire bayan waken ki wanke shi tas saiki wanke attaruhu, tattasai, albasa kisa a kai ki kai a markada miki
- 2
Bayan an dawo saiki saka maggi, farin maggi, manja,
- 3
Kisa ruwa kadan ki juya komai y hade karkisa ruwa sosai ki taba kiji idan dandanon yayi miki shknn
- 4
Saiki shafa manja a silicone dinki ki zuba kullinki karki cika shi sosai
- 5
Daman already kin daura ruwa a steamer dinki saiki jera su kirufe da buhu saiki rufa marfin steamer din ki barshi until done
- 6
Zaki iya ci da manja da yaji, ko da farin mai da yaji, ko kuma kiyi masa sauce aci dadi lpya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes






sharhai (4)