Kayan aiki

  1. Fulawa cup 1
  2. Manja
  3. Maggi 2
  4. Attarugu 5
  5. Albasa 1
  6. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tankade flour dinki ki xuba a bowl ki xuba ruwa ki hada gullin

  2. 2

    Ki jajjaga attarugu ki yanka albasarki kanana ki xuba a cikin gullin da kika hada

  3. 3

    Ki xuba maggi da dan salt kadan shikenan kin hada gullin

  4. 4

    Ki dauko fry pan dinki ki daura a kan wuta ki xuba manja kadan Idan yayi zafi ki xuba gullin Idan yayi

  5. 5

    Sai ki kara juya bayan sa haka xaki ringa yi har sai kin gama

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mom Ashraff Cake Nd More
rannar
Kano State, Nigeria

Similar Recipes