CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dambu Shinkafa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dambu Shinkafa ainihin hoton girkin

Dambu Shinkafa

Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
Bauchi

#method #steaming #dambushinkafadazogale

#method #steaming #dambushinkafadazogale

Kara karantawa

Dambu Shinkafa

Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
Bauchi

#method #steaming #dambushinkafadazogale

#method #steaming #dambushinkafadazogale

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

2 hrs
  • Barzazen shinkafa
  • Zogale
  • Gyada kofi 1
  • Maggi star, 2
  • attarugu 3
  • albasa 1
  • Mai,
  • dakakken karago
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

2 hrs
  1. 1

    Da farko zaki wanke shinkafan ki da ruwa sosai kamar sau 5 ko fiye

  2. 2

    Zaki samu tukunya ki zuba ruwa ki zuba gyadanki sannan kisa colander akai ki zuba shimkafan ki rufe ko ina sai ki daura a,wuta(hikimar yin hakan zakiyi saving tym dinki

  3. 3

    Gyada da shinkafa suna dahuwa lokaci daya) Zamu dafa mishi kmar 70% done

  4. 4

    Ki dauke gyararren zogalenki ki tafasa shi tafasa daya sai ki sauke ki wanke shi

  5. 5

    Shiyasa na sauke su da shinkafan

  6. 6

    Shinkafan nan im tayi sai mu sauko shi mu Juye a roba mu zuba gyadan akai(in gyada bai miki yanda kike so ba zaki barshi ya kara nuna ni dai banaso yayi lugub ne)

  7. 7

    Sannan ki zuba mai kadan bamai yawa ba sannan ki sake mai dashi steamer ki rage wuta yayi a hankali a hnkali

  8. 8

    Zai ki dauko zogalen ki zuba.Ki zuba jajjagen attarugu.Ki yanka albasa ki zuba ki zuba dandanon ki da komai dai dai taste dinki

  9. 9

    Shikenan sai ki sauke ki zuba dakakken kuli ki kara mangyada shikenan sai serving..

  10. 10

    Dambu Shinkafamatakin girki10 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
rannar June 25, 2022 10:17
Bauchi
I'am Zarah modibbo from bauchi.i love cooking..i try to make something different and delicious
Kara karantawa

sharhai (2)

Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
July 28, 2022 18:47
Thankyou aunty J
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dambu Shinkafa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Milk cake
  2. Rice and stew
  3. Fried rice
  4. Tuwon semo miyar kubewa
  5. Indomie
  1. Dafadukan farin shinkafa
  2. Kunun gyada
  3. Vegetarian pate
  4. Tuwon semo miyar kubewa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16328426
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close