Fried couscous
Fried couscous is such a yummy dish
Umarnin dafa abinci
- 1
Firstly zaki saka couscous a cikin pan da butter ki ta juyawa har sai yayi brown
- 2
Then, sai ki saka mai a pan ki soya attaruhu da albasan
In ya yi sai ki saka carrot da sweet pepper da sliced onion - 3
Sai ki saka bay leaves da seasoning
- 4
In sunyi sai ki zuba couscous en ki jujuyya sosai
Sai ki zuba ruwan zafi ki juya sosai
Ki mayar da wutan low heat - 5
Fried couscous is ready😉
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16336626








sharhai