Tura

Kayan aiki

awa
4 yawan abinchi
  1. Dankali Rabin kwano
  2. Kayan miya
  3. Mai, maggi da gishiri
  4. Curry

Umarnin dafa abinci

awa
  1. 1

    Dafarko zaki fere dankalinki ki wanke saiki zuba kayanmiya markadaddu a tukunya kisa mai ki soya idan sun soyu saiki
    Zuba ruwa ki jira ya tafasa

  2. 2

    Idan ya tafasa saikisa maggi da gishiri da curry saikisa dankalinki mintuna kadan zakiga ya dahu idan ruwan ya kama jikinsa saiki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sakina ahmed
sakina ahmed @cook_37080441
rannar

Similar Recipes