CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Gashin nama mai dadi
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Gashin nama mai dadi ainihin hoton girkin

Gashin nama mai dadi

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

#MLD Wannan gashi naman ta da ban ce sabida gashin zamani nayi masa wato na gasa a pan

#MLD Wannan gashi naman ta da ban ce sabida gashin zamani nayi masa wato na gasa a pan

Kara karantawa

Gashin nama mai dadi

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

#MLD Wannan gashi naman ta da ban ce sabida gashin zamani nayi masa wato na gasa a pan

#MLD Wannan gashi naman ta da ban ce sabida gashin zamani nayi masa wato na gasa a pan

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

minti 15mintuna
biyu
  • Nama Rabin kilo
  • Maggie gishiri
  • Yajin kulo / yajin zafi dakan hannu
  • Mai
  • Onga /curry
  • Kokumba
  • Albasa
  • Tafarnuwa/ chitta
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

minti 15mintuna
  1. 1

    Fa sarko ki hada su maggi da gishiri da yajin ki hada su waje daya ki juya sosai harda su curry

    Gashin nama mai dadimatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki shafara naman mai da maggi ki barshi yayi minti 10 sai ki dauko hadin yajin ki Barbada a kan naman kaman yadda kika ga nayi

    Gashin nama mai dadimatakin girki2 hoto
    Gashin nama mai dadimatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sai ki daura pan a wuta sai ki shafa mai ki fara gasa ta makan yadda nayi haka aci dadi lfy

    Gashin nama mai dadimatakin girki3 hoto
    Gashin nama mai dadimatakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar June 30, 2022 07:39
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Gashi Nama Dadi

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Mandi rice
  2. Sinasir da miyar ganye
  3. Dambun shinkafa
  4. Alkubus da miyar ganye
  5. Coconut juice
  1. Dambun nama
  2. Panke - Puff puff mai gishiri
  3. Farfesu mai karas
  4. Coconut laddo
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16339559
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close