Kayan aiki

40 mintuna
10 yawan abinchi
  1. Kaji iya bukatarki
  2. Mai mai yawa
  3. Kayan kamshi
  4. Maggi 4
  5. Gishiri
  6. Barkono dakakke
  7. Albasa, 2

Umarnin dafa abinci

40 mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki zuba kazarki a tukunya basai kinsa ruwaba kidunaga juyata har ruwa ya fito daga jikinta idan kina saurine to kisa kadan

  2. 2

    Saikisa maggi da gishiri da spices da albasa idan ruwan ya kafe ki zuba mai mai yawa kiyita juyawa

  3. 3

    Kina Dan bugguga kazar kunayi kina cire kashin harsai ta soyu

  4. 4

    Saikisa ta a kwalanda ko kwandon kana na kayan miya man zai tsane tas.

  5. 5

    Saikisa maggi da gishiri da spices da albasa idan ruwan ya kafe ki zuba mai mai yawa kiyita juyawa

  6. 6

    Kina Dan bugguga kazar kunayi kina cire kashin harsai ta soyu

  7. 7

    Saikisa ta a kwalanda ko kwandon kana na kayan miya man zai tsane tas.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maryam bashir
maryam bashir @maryam18890
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Garin dadi na nesa 😋
Irin wanan dadi haka lale marhabin 🤝🏼

Similar Recipes