Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki kawo semo dinki ki zuba masa yeast seki sa ruwa kofi biyu da rabi ki kwaba.
- 2
Ki rufe shi ki kaishi rana ya tashi ysawon awa daya.
- 3
Bayan ya tashi seki dauko shi ki zuba sugar, salt,baking powder ki jujjuya, da ruwa rabin kofi.
- 4
Seki fara suya, zaki iya saka albasa idan kina so, kuma zaki iya saka dafaffiyar farar shinkafa akwabin idan kina so.
- 5
A karshe ze baki waina guda 16.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16350587




sharhai (2)