CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Pepper meat da dambun shinkafa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Pepper meat da dambun shinkafa ainihin hoton girkin

Pepper meat da dambun shinkafa

Afrah
Afrah @mumashraf123

Wannan Hadi na musamman ne

Wannan Hadi na musamman ne

Kara karantawa

Pepper meat da dambun shinkafa

Afrah
Afrah @mumashraf123

Wannan Hadi na musamman ne

Wannan Hadi na musamman ne

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  • Barzajjiyar shinkafa
  • Kayan dandano
  • Zogale
  • Gyada
  • Gasasshen Nama
  • Attaruhu, Albasa
  • Mai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke barzajjiyar shinkafa ki tsaneta sannan ki kawo kayan dandano ki zuba da albasa da zogale da kika gyara kika wankeshi ki zuba ki juya sosae ki gyara gyada ki daddaka ta sama Sama ki wanketa ki zubaki juya. Ki saka Mai shima ki juya sosae

  2. 2

    Ki samu buhu ki saka a steamer ki juye hadin Nan da kikayi sannan ki rufeshi ya turara.
    In ya kusa Yi sae ka Kara yanka albasa ki zuba
    Ki jajjaga attaruhu ki zuba in kinason yaji.

  3. 3

    Zaki hada sauce dinki, ki jajjaga attaruhu da albasa ki saka a pan ki zuba Mai ki soyashi kisa kayan dandano da spice. Already ki gasa nama sae kawo shi kinzuba Kan sauce din ki juyashi.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Afrah
Afrah @mumashraf123
rannar July 15, 2022 06:34

sharhai (3)

Afrah
Afrah @mumashraf123
September 15, 2022 07:04
Eh wllh
Na rasa wancan
Password Dina yaki dawowa
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Tattasai Nama Dambu Shinkafa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Pan grilled beef with sautéed onions🧅🥩🍽
  2. Chicken shawarma
  3. Chicken shawarma
  4. Masar/wainar masara
  5. Cake gashin gargajiya
  1. Roman hanta Rago
  2. Fried rice
  3. Zobo mai cucumber 🍆
  4. Chicken shawarma
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16371656
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close