Zobo mai cucumber 🍆

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
Tura

Kayan aiki

  1. Zobo
  2. Cucumber
  3. Tiara ta Mango
  4. Citta da Kaninfari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nayi blending din cucumber saina tace ruwan

  2. 2

    Nasa dusar a tukunya na zuba ruwa citta da Kaninfari sai sobo na na wanke na zuba ma bari ya dahu sosai

  3. 3

    Bayan nan saina tashe nasa tiara da kankara 😋

  4. 4

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏🙏🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes