Chicken shawarma
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara kwaba fulawarki dasu yeast madara mai sugar gishiri baking powder da ruwan dumi sai ki rufe yatashi
- 2
Bayan yatashi sai ki barbada fulawa gari inda zaki murzashi sannan sai ki murzashi har sai yayi fadi
- 3
Sannan sai kisaka a fan dinki ki gasa bayan kegama gasawa sai ki rufeshi
- 4
Sai kuma ki dauko namanki da kika yanka kanana ki azashi akan wuta sai ya tsotse ruwan jikinshi sannan sai kisaka tattasanki kiyita juyawa
- 5
Sai kuma kisaka magi da curry kiyita juyawa har yayi sannan ki sauki sai kuma ki dauko kabejinki da karas ki yanka
- 6
Bayan ke yanka ke wanke sai ki zuba mishi mayonnaise madara sugar ki cakudesu suyi dai dai sannan sai ki sahafama bread dinki mayonnaise zi zuba hadin namanki danasu kabeji
- 7
Sai ki nadeshi kamar tabarma
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16371954























sharhai