Cookies
Wannan cookis sune dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki raba cikin kwai da farin kwai
- 2
Sannan ki saka bota ki markada da mixer har ta bugu
- 3
Ki auna sugar ki zuba sanna ki sa ka flavour cikin kwai shima ki zuba
- 4
Ki saka pipping bag ki matsa a tire ki gasa cikin oven tsawon minti goma sha biyu kowane
- 5
To bisimillah ga cookkies din ki nan
- 6
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16379900






















sharhai (3)