Kayan aiki

  1. Kifi
  2. Kayan dandano
  3. Vinegar
  4. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba vinegar a kifi kisa ruwa ki wanke shi sosai sai kisa a matsani ya tsane.

  2. 2

    Ki haɗa kayan dandano ki shafa a kifin kibarshi na minti 5

  3. 3

    Ki dora mai kan wuta in yayi zafi sai ki soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

Similar Recipes