Yar lallaba
Wasu su ce wainar flour
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tankade flour a kwano ki zuba dunkulen dandano da jajjagen tarugu da albasa
- 2
Ki sa ruwa ki kwaba kiyi whisking kar yayi kolallai
- 3
Ki dora pan a wuta ki zuba mai kadan in yayi zafi ki debi hadin flour ludayi daya babba ki zuba
- 4
Idan ya soyu ki juya bari daya shima ya soyu
- 5
Ki maimata haka har ki gama
- 6
Zaki iya barbada yaji idan zaki ci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16385096




sharhai