Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16405510
Zaki tankade flour dinki a roba
Sai ki zuba dakekken tarugu, albasa da tafarnuwa
Sai ki zuba mangyada kadan, maggi, da curry, sai ki zuba ruwa kadan ki kwaba shi kamar kwabin cincin
Sai ki yanka yadda kikeso ki soya a mai
An kwafa!
More Recipes

sharhai