Dambun shinkafa

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

1st Muharram 1444
Team sokoto nagode da kuka ban shawarar abunda zan girka 😅 se yanzu nasamu na rubuta.

Tura

Kayan aiki

Awa 1 da Rabi
5 yawan abinchi
  1. 3Taakin shinkafa kofi
  2. Zogale me yawa
  3. 1Mai kofi
  4. 5Dandano
  5. 1Ajino moto
  6. Kayan kamshi
  7. 1Albasa
  8. Jajjage
  9. 10Tarugu
  10. 5Tattasai
  11. 1Albasa
  12. Tafarnuwa
  13. Mai

Umarnin dafa abinci

Awa 1 da Rabi
  1. 1

    Farko idan kina da tsaki base kin tankade ba wankewa kawai zakiyi kafin kigama sauran aiki ya jika

  2. 2

    Ki wanke zogale ki nika jajjage

  3. 3

    Se ki zuba zogalen da jajjagen da dandano da kayan kamshi duka tare

  4. 4

    Sai ki motsa kada ki manta ki baa saka mai

  5. 5

    Se kisa rariya ta karfe kasan tukunya kisaka ruwa se ki zuba hadin ki ki bar tsakkiya domin surachi ya fita

  6. 6

    Ki rufe da leda sannan ki rufe da marfi

  7. 7

    Kafin ta dahu ki soya abasa cikin mai idan kinada nama ki soya

  8. 8

    Tofa ga ga dambu nan zaki iya chi danmai da yaji

  9. 9

    Ko kuma kiyi parpesun ki asha dadi

  10. 10

    Allah ya sada mu da alherin da ke cikin wannan shekara amin

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes