Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke shinkafarki kikai amarkada sai kihada da fulawa da kuka da kanwa ki kwabasu guri daya idan ruwanki ya tafasa sai kijefa
- 2
Ki soya gyadarki sama sama Ki markadeta ki jajjaga kayan miya ki hadesu guri daya kisa a wuta
- 3
Kisa kayan hadi kibarta tayita nuna har sai ruwan da kikasa ta kame sai kisauke sai ci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16412346




sharhai