Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. Macaroni 1
  2. Carrot 5
  3. Attaruhu, 5
  4. Albasa 1
  5. Spices
  6. Garlic
  7. Green pepper 3

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaka ta fasa macaroni dinka nidai nayi an fani da portopuno amma zaka iya saka ko wacce kake so ka dafa ta tare da peas sai ka take a colender

  2. 2

    Sai ka samu tukunya ki zuba mai da jajjaje da albasa ki soya ki dauko carrot dinki ki zuba da albasa bayan kinyanka ta slice

  3. 3

    Bayan sun siyo sai ki zuba spices dinki Kayan dandano daidai yadda kike so ki jiya

  4. 4

    Sai ki dauko macaroni dinnan da kika dafa ki zuba a kai ki motsa sosai sai ki rage wuta ki barsa ya tura ra

  5. 5

    Sai ki kwashe a plate ready to serve 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sassy retreats
sassy retreats @sadiya6694997
rannar
kano
i have passion 4 cooking but i was inspired by my sis @khamz pastries n more
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes