Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupblack grapes
  2. 1 cupyoghurt
  3. 2 cupmilk
  4. 2tablespoon honey

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke grapes dinki kisa a blender kisa yoghurt

  2. 2

    Sana ki zuba madara da Zuma kiyi blending sosai shikena sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (5)

Similar Recipes