(Salad din Dankali) Potatoes salad

teezah's kitchen @cook_14114675
An hada shi ne da kaya masu kara lafiya da gina jiki
(Salad din Dankali) Potatoes salad
An hada shi ne da kaya masu kara lafiya da gina jiki
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara salad dinki ki tsinke ki wanke ki yanka ki sake wankewa
- 2
Zaki dafa dankalin ki da gishiri, idan ya kisa dahuwa sai ki wanke carrots din kiyayyanka ki zuba a ciki ya dahu tare da dankalin
- 3
Zaki sami roba ki zuba man salad din kisa gishiri ki sa sugar ki matsa lemun tsami sai ki saka barkono (chilli flakes) kiyi hade su
- 4
Zaki hade salad din da dankali da carrots da albasa zaki iya kara su cucumber koren tattasai a ciki
- 5
Zaki hada man salad da salad din ki jujjuya sai ki saka a fridge 😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16427122






sharhai (4)