Sudanese hilba gruel

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Duk lokacin da zansha nakan tuna gidan mu sbd zan iya cewa yadda muke shan shi yafi yadda muke shan Kunun gero saikuma gashi tun lkcn da Nayiwa mai gidana shima yazama FAV nashi 😋

Sudanese hilba gruel

Duk lokacin da zansha nakan tuna gidan mu sbd zan iya cewa yadda muke shan shi yafi yadda muke shan Kunun gero saikuma gashi tun lkcn da Nayiwa mai gidana shima yazama FAV nashi 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

25mnt
Mutum biyu
  1. 1 cupFlour
  2. Hilba 1tea spoon
  3. Sugar 4spoons
  4. Gishiri rabin tea spoon
  5. Madara ta gari 3spoon Zaki iya using da ta ruwa tamafi dadi
  6. Mai 2spoon

Umarnin dafa abinci

25mnt
  1. 1

    Zaki dora tukunya saiki zuba mai kiwanke hilba kixuba kibari ta soyu kanshin ta yabade ko Ina saiki zuba ruwa cup 1 da rabi cup din wanda zai dauki pure water daya da rabi kenen zakiyi using two pure water kizuba gishiri

  2. 2
  3. 3
  4. 4
  5. 5
  6. 6
  7. 7

    Ki rufe su tafasa saiki kwaba flour da ruwa kmr kwabin kalallaba kisa maburgi (maburkaki) kina zuba flour kina motsawa karyayi gudaji (kolallai)

  8. 8

    Idan kika gama saiki rufe kibata mnt 2 xuwa 3 saiki kwashe a cups kizuba madara da sugar shikenan nan

  9. 9

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏🙏🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes