CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Alala Mai manja da dankalinturawa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Alala Mai manja da dankalinturawa ainihin hoton girkin

Alala Mai manja da dankalinturawa

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan Allah dandanonta na dabanne

Wannan Allah dandanonta na dabanne

Kara karantawa

Alala Mai manja da dankalinturawa

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan Allah dandanonta na dabanne

Wannan Allah dandanonta na dabanne

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hr da rabi
2-4 yawan abinc
  • Wake gwangawani biyu
  • Dankalin turawa guda hudu manya
  • Maggi,gishiri,thyme,curry
  • Kwai guda biyu
  • Manja koshiya biyu
  • 5Albasa guda biyu,chili 🌶️🌶️🌶️🌶️🌶️
  • guda hudu manya Tafarnuwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hr da rabi
  1. 1

    Dafarko zaa gyara wake awanke asurfa acire dusar awanke sannan amarkada da chili da Albasa datafarnuwa idan kinaso,sannan kikara ruwan dumi ki buga sosai

  2. 2

    Sannan kisa manja,maggi,gishiri curry,tyme,kwai kijuya

  3. 3

    Sannan ki wanke dankalin turawan kifere ki yaka kankanu,kixiba kijuya

    Alala Mai manja da dankalinturawamatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sannan ki shefe gwangawani damai ki zuba sannan kisa tunyar dambu kidafa ko ki kulla aleda kisa ruwan dumi kidafa

  5. 5

    Idan ta dahu zakiga ta cika ladar tana kamshi barta tadahu sosai kaman minty 40 sai ki Bude kiga inta dahu sai ki sauke

  6. 6

    Ki bubbude kisa aflat kisa soyayen manja da yaji aitaci

  7. 7

    Aci lafiya Allah ya amintar da hannayenmu nagode 🌷🌷🌷🌹🌹💐

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR
rannar August 13, 2022 23:40
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
September 27, 2022 10:37
inde samu kunu da safe in hada da alalan nan ko kuma jollof da rana 😋😉
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Alala Mai Manja

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Taliya da kwai
  2. Cucumber mocktails
  3. Shinkafa da Miya
  4. Apple crumble
  5. Cake Mai simsim (ridi) da habbatus sauda
  1. Cake Mai burnvita da ridi(simsim)
  2. Indomie da wake da manja da kwai da yaji
  3. Ish,esh gurasar larabawa da shurbar dankali turawa
  4. Tuwon saimo da miyar karkashi (yaudo) da wake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16435737
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close