Tura

Kayan aiki

1hr
  1. 3Cinkafa
  2. 2Caroot
  3. 1/4 gmBotta
  4. 3Kaninfari
  5. 2Baylef
  6. 5Ganyen Albasa
  7. 2Korin tattasai da jan tattasai
  8. 1/2 cupMai
  9. 1Albasa
  10. 1Tumatur
  11. 3Tarugu
  12. 2Tattasai
  13. 5Maggi
  14. Curry onga thaym
  15. 6Kwai guda

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Da farko Zan tafasa cinkafa infitaran sai nasa bottar atukunya nazuba cinkafa nasa kaninfari da bayleg nasoyata sama sama

  2. 2

    Nasamata ruwa da tanuna nasa carrot nasa korin tattasai da green din tattasai da ganye Albasa na mosa sai na sauke

  3. 3

    Nasake samun tukunya nasa Mai bayanka Albasa ynasa Gengar da galinc nasoya sama sama

  4. 4

    Sai najuye tumatur da namarkada dasu tarugu da tattasai nasoya yafau nuna nazuba kwai cikin kingama Abincinki acigade lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bongel Cake And More
rannar

Similar Recipes