Tura

Kayan aiki

1 hour
1 yawan abinchi
  1. 1/3Taliya
  2. 2Kwai guda
  3. 1Albasa
  4. 3Tarugu
  5. 2Tattaai
  6. Hadin tafarnuwa da citta chokai 1
  7. 2Maggi
  8. Curry chokali 1
  9. Gishiri kadan
  10. Mai chokali 3
  11. Ruwan nama kofi 1 idan babusu ayi amfani da ruwa

Umarnin dafa abinci

1 hour
  1. 1

    Dafarko zaki aza ruwan zafi idan sun tafasa kisa gishiri da curry da taliya

  2. 2

    Idan ta kusa dahuwa kisauke ki ki tsane ruwan a rariyaki aje gefe

  3. 3

    Se ki yanka tarugu tattasai da albasa kisa mai a frying pan idan yayi zafi ki zuba kayan nan

  4. 4

    Idan sun soyu kisaka hadin citta da tafarnuwa da maggi ki kada kwai ki zuba

  5. 5

    Kiyita motsawa ya soyu se ki dauko taliya ki zuba kita motsawa har yahade

  6. 6

    Sannan ki zuba ruwan namaki rufe ki barshi ya dan silala sannan ki kwashe

  7. 7

    Abinchi dare idan kina jin kyuiyar girki me nauyi😅

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes