CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Ish,esh gurasar larabawa da shurbar dankali turawa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Ish,esh gurasar larabawa da shurbar dankali turawa ainihin hoton girkin

Ish,esh gurasar larabawa da shurbar dankali turawa

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan ish tanada matukar amfani Alokacin Karin kumallo

Wannan ish tanada matukar amfani Alokacin Karin kumallo

Kara karantawa

Ish,esh gurasar larabawa da shurbar dankali turawa

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan ish tanada matukar amfani Alokacin Karin kumallo

Wannan ish tanada matukar amfani Alokacin Karin kumallo

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

2hr
5-7 yawan abinc
  • Fulawa kilo guda
  • Yis chokali guda
  • Gishiri kadan
  • Sugar chokali biyu
  • Mai chokali hudu
  • Haddiyar shurbar dankali da tantakwashi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

2hr
  1. 1

    Dafarko Zaki samu roba kizuba fulawa kisa gishiri kadan da sugar

    Ish,esh gurasar larabawa da shurbar dankali turawamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sannan ki samu kufi kixiba yes ki kwaba sannan ki zuba acikin fulawar kikwaba da Mai kamar kwabin doughnut ki rufe na Rabin awa ko minti20.

  3. 3

    Sannan kisa fulawa agefe guda ki dinga daukar mulmulallar fulawar kina budawa da hannunku yayi fadi ko kisa muciyar katako ki murza yayi fadi yayi circle

  4. 4

    Sannan ki samu faranty ki barbada fulawa ki chuchura ki mulmula ki jera afaranty

    Ish,esh gurasar larabawa da shurbar dankali turawamatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sannan ki shafe fryfan da Mai ko buttar ki aza akan gas ko murhu ko risho idan yayi zafi ki dinga sa wannan fulawar afryfan

    Ish,esh gurasar larabawa da shurbar dankali turawamatakin girki5 hoto
  6. 6

    Zakiga yataso sai ki juya

    Ish,esh gurasar larabawa da shurbar dankali turawamatakin girki6 hoto
  7. 7

    Idan yayi sai ki cire ki rufe shi da tewol haka zakitayi har ki gama

    Ish,esh gurasar larabawa da shurbar dankali turawamatakin girki7 hoto
  8. 8

    Dama kinyi miyarki ta lantil Adas ko miyar dankali nidai nayi miyar dankali zaku iya ci da shayi ko jus

  9. 9

    Aci lafiya

  10. 10

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode 🌷🌹💐

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR
rannar August 14, 2022 00:03
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
August 14, 2022 20:30
@UMTR gaskiya ta ban shaawa masha Allah
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dankali Irish

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Chicken tortilla wraps
  2. Soyayyiyar doya
  3. Tuwon saimo da miyar karkashi (yaudo) da wake
  4. Farfesu na soyayyen Naman kaza
  5. Bread cone samosa
  1. Indomie da wake da manja da kwai da yaji
  2. Alala Mai manja da dankalinturawa
  3. Tuwon saimo da miyar karkashi (yaudo) da wake
  4. Farfesu na soyayyen Naman kaza
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16435747
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close