Bread cone samosa

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

😀wai nasha wuya wurin yin wannan abun sbd shine yina na farko nace bazan kara ba koda wasa amma bayan nagama naji dadin da yayi maigidana ma yasamin albarka sainaji banmaji wahalar ba Allah yayi dadi na ban mamaki

Bread cone samosa

😀wai nasha wuya wurin yin wannan abun sbd shine yina na farko nace bazan kara ba koda wasa amma bayan nagama naji dadin da yayi maigidana ma yasamin albarka sainaji banmaji wahalar ba Allah yayi dadi na ban mamaki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
Mutum uku
  1. Slide bread 🍞 daya
  2. 7Flour spoon
  3. Bread crumbs
  4. Cabbage kadan, nama 5,cucumber kwata da Albasa 1
  5. Maggi 1 da dakakken yaji rabin tea spoon
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Na dauke yankan bread 5 na gasa da toaster na murmushe shi yazama bread crumbs

  2. 2

    Nayanka cabbage, albasa da cucumber saina daka soyayyen nama na 5 na hada na saka maggi da yaji na jujjuyawa

  3. 3
  4. 4

    Zaki shinfida bread akan cutting board naki saiki yanke gefe da gefen duka ki saka muciya kiyi flatting nashi zaki iya rabashi gida biyu a triangle 📐 shape kenan

  5. 5

    Kmr dai yadda zakiyi wrapper samosa

  6. 6

    Saikiyi using ruwa kisaka hannun ki babba a tsakiyar ki manne shi saiki zuba sauce ki

  7. 7

    Koma shafa ruwa a saman ki lake shi kada kidamu da yadda ruwan zasu mishi idan kikasa shi a flour zai fito daidai

  8. 8
  9. 9
  10. 10
  11. 11

    Ahaka har kigama saiki kwaba flour kidora mai yayi zafi kidauko bread naki kina sakawa a flour kina cirewa kina sawa a bread crumbs saiki soya shikenan

  12. 12
  13. 13

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏🙏🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai (3)

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
Around 5 nayi shi wlh ko abincin dare bamu ci ba

Similar Recipes