Dan wake alkama da rogo da garin wake

Hauwa square @jiddahkhair
Dan wake alkama da rogo da garin wake
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki had alkamarki da garin wake Da Kuma garin rogo saiki zuba kuka aciki kijuya su suhada jikinsu sai kizuba kawarki aciki ki kawo ruwa ki zuba kiyi ta juyawa har yayi yadda kike so sai ki Dora tukunyarki akan huta ki zuba ruwa aciki ki rufe ya tafasa saiki zo kifara jefawa idan kin gama saiki rufe ya tafasa soai sai ki kwashe
- 2
Sai ki Dora man gyadar ki a huta Lisa albasa ya soyu sai ki dauko flate dinki kizuba ki kawo yajin ki Lisa da tumatur dinki da maggi hmmmn Zaki Bada labari Dan dadi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16442094









sharhai (4)