Soyayyan kajin kfc

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan kajin inkika Saba yinsu agida kinhuta saye💃💃

Soyayyan kajin kfc

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan kajin inkika Saba yinsu agida kinhuta saye💃💃

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hr
family
  1. Kaji guda biyu
  2. Fulawa kufi ukku
  3. Mai litar
  4. 10Maggi
  5. chokaliGishiri Rabin
  6. Sugar chokali guda
  7. Hade haden kayan kamshi
  8. Cardamon,karanfani bayleaf,rosemary
  9. Thyme,curry, paparika,black pepper
  10. Chicken curry,garin kaji
  11. Tafarnuwa,dunkule guda,
  12. Albasa guda biyu citta
  13. Kwai 2 yogut Rabin kufi
  14. 4Lemon

Umarnin dafa abinci

2hr
  1. 1

    Dafarko zaa wake kaza da cal ko lemon juice sai yanka,tsaneta,sannan turarata da kayan kamshi,Albasa cardamon,rose merry,karanfani,tafarnuwa gishiri maggi,sugar, bayleaf,citta

  2. 2

    Sai anyanka lemon tsami Asa aciki arufe aturarata na minty shabiyar idan kika fidda ki kara badeshi da jaji idan kina bukata da maggi

  3. 3

    Kimotsa duk yahade jikinsa sai ki ajiye waje guda

  4. 4

    Sannan ki haha fulawar ki da maggi,gishi,curry,thyme,hade haden kayan kamshi,garam masala, paparika,hadin kayan kamshi guda bakwai, thyme Bahrain,rose marry,black pepper,garin yaji,bakin, powder

  5. 5

    Sannan kisa kwai Wani roba ki zuba yogut da maggi kijuya sannan ki dinga sa kazar acikin hadin kwai din sannan kisa afulawa haka zakitayi harki gama

  6. 6

    Sannan kisa Mai afryfan idan yayi zafi bayan kunna wuta saki dinga sa KFC chicken dinki kina soyawa kada ki cika wuta dan kada yakune idan yayi kijuya

  7. 7

    Idan yayi ki tsame kisa akwando don man ya fita

  8. 8

    Sannan kisa aflat Dama kintanadi mayonnaise ko ketchup ko garin yaji sai aita ci Aci lafiya

  9. 9

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode 🌷🌷🌷🌷🌷

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes