Buns din karas,nama da cabbage
Salamatu Labaran @Salma76
Buns din karas,nama da cabbage
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaa tankade flour a zuba a roba mai tsafta.
- 2
A wanke karas da cabbage a goga karas a grater a yanka cabbage kanana a ajiye.
- 3
Sai a zuba baking powder da gishiri da kadan a gauraya,
- 4
Sannan asa mai kadan a flour a yamutsa a sa sugar da kwai,karas, cabbage a kwaba su su hadu sosai.
- 5
Saga nan sai a Dora mai a with a fara soyawa,a kula kar sa wuta da yawa.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16444320



sharhai (4)