Friedrice
Wannan hadin akwai dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko na wanke shinkafa nadura mai sai inzuba shinkafar insuya ta idan tasoyu sai insa kwashe insane
- 2
Zanyanka carrot,albasa,attaruhu da tafarnuwa injajjaga zan dauko tukunya insa mai da albasa idan tafara soyuwa insa dakaken attaruhu
- 3
Insuya inkawu ruwan nama insa insa maggi,curry,thyme insa ruwa kadan inrufe yatafasa.
- 4
Sai insami buhun Leda inrufe saman tukuntar inrage wutar taturara
- 5
Idan yatafasa inzuba shinkafa injuya insa peas inrufe ta zanbata mintuna inbude insa carrot injuya inada raguwar soyayayyar taliya na zuba
- 6
Idan tayi insauke nasa salad da nama sai aci.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16448064




sharhai (5)