Taliyar Yara da hadin Kifi da koyi

Fancy's Bakery @cook_15420396
Yarinya ta tana son wannan abinci sosai shiyasa nake dada mata
Taliyar Yara da hadin Kifi da koyi
Yarinya ta tana son wannan abinci sosai shiyasa nake dada mata
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki daura ruwa Dan daidai a wuta idan yatafasa sai ki jefa taliyar Yara har nuna
- 2
Zaki wanke kifinki kidaura a wuta da ruwa kadan da albasa, kayan kamshi da Maidandano
- 3
Ki rufe ya Dan nuna sai ki farfasa kisa Mai kadan kita juyawa
- 4
Sai kifasa kwai kibarshi yayi. Zaki iya ci da doya, dankali shinkafa, taliyar harma da bredi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16449186



sharhai (2)