Cuscus da madara

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

My second mummy (mama saf saf) haifaffiyar yar sudan ce ita ta koyan sha itada kaka ta Allah yajikan ki grandma 🙏

Cuscus da madara

My second mummy (mama saf saf) haifaffiyar yar sudan ce ita ta koyan sha itada kaka ta Allah yajikan ki grandma 🙏

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mnt
Mutum 2 yawan
  1. Cuscus cup daya
  2. Madara peak 1 inta gari ce spoon uku
  3. 5Sugar spoon

Umarnin dafa abinci

10mnt
  1. 1

    Zaki dora ruwan zafi su tafasa saiki zuba Cuscus din

  2. 2

    Idan kika gama zuba wa ki jujjuyawa saiki tsiyaye ruwan ki rage kadan saiki rufe shi

  3. 3

    Bayan 5mnt ya tsotse ruwan ya jika saiki dama madara in kuma ta ruwa ce saiki zuba kizuba sugar shikenan sai sha 😋😋😋😋yanamin dadi sosai hardai inyaji madara

  4. 4

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏🙏🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes