Peppered awara

Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Dadi Kam baa magana sai wanda yaci 🤣😂 hello my Cookpad Fam 💓 2 days hope kuna lfya Ina miqa gaisuwata gareku dafatan na sameku lfya 😍
#yclass
Peppered awara
Dadi Kam baa magana sai wanda yaci 🤣😂 hello my Cookpad Fam 💓 2 days hope kuna lfya Ina miqa gaisuwata gareku dafatan na sameku lfya 😍
#yclass
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki soya awararki a Mai, ki ajiye gefe kisa Mai kadan a pan kisa ishashshiyar albasa da attaruhu,
- 2
Maggi da Kuma spices ki juya sosai komai yaji saiki zuba soyayyiyar awarar ki jujjuya ko Ina ya samu
- 3
Saiki saka lawashi ki rufe minti 2 shknn done ✅
- 4
Aci lfya Amma fa nayi ta da yaji yaji sbda kunsan yanayin damuna sai da abu Mai yaji 😂🤣
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16463067

sharhai (9)