Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara gyadarki, ki dakata a turmi, kada tayi luqui sosai
- 2
Sai ki aza pan a wuta ki saka sugar, kiyita juyawa har ta narke, amma karki bari ta qone
- 3
Sai ki juye gyadarki aciki ki motsa har ta hade, kiyi ta juya zuwa tsawon minti 3.
- 4
Sai ki shafa Mai a chopping board ko tray na silver.sai ki juye qam qam dinki aciki, ki shafama kwalba Mai,sai kiyi rolling yy smooth.
- 5
Sai ki yanka yadda kike so.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16463548




sharhai (2)