Kayan aiki

  1. Kofi biyu na garri (garin kwaki)
  2. Kofi ukku na garin rogo
  3. Sugar 5 tbl spoon
  4. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dora ruwa a wuta, idan ya tafasa kiyi eba dashi ina nufin ki tuqa eba saiki bari tasha iska

  2. 2

    Idan ya huce saiki saka suga da gishiri. Saiki dauko garin rogonki ki dinga sakawa kadan- kadan kina murzawa harsai yayi dauri kamar kwabin cin cin

  3. 3

    Saiki saka mai a hannu ki kina murzawa shpe dinda kukaga nayi ko a tsaye kina ajiwa gefe

  4. 4

    Idan kin gama saiki soya idan kin ga dama ki samma oga da yara idan baki ganiba ki cinye abinki😜😜

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu haifa
Ummu haifa @08139604460F
rannar
Sokoto State

Similar Recipes