Homemade yoghurt

Hmm cookpad mun gode sosai da damar da muka samu muka koyi yoghurt,, yayi kyau yayi dadi sosai baa magana
Homemade yoghurt
Hmm cookpad mun gode sosai da damar da muka samu muka koyi yoghurt,, yayi kyau yayi dadi sosai baa magana
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaa dama madarar da wannan ruwa, sai a Dora a wuta domin ya tafasa, kar a bar wurin Don kar ya taso ya zube
- 2
Idan ya tafasa ya fara kuma, sai a sauke a barshi kamar minti 10 ya sha iska
- 3
Idan ya Dan sha iska sai a kawo wannan yoghurt ko nono da aka auna 3 tsp,
- 4
A Dan dama shi da ruwan madara kadan sannan a zuba ciki a juya da kyau
- 5
Idan bai gama hade jikin shi ba Ana iya bari yayi 24hrs,,
- 6
Idan aka Bude aka ga yayi shike sai a saka a fridge, ana iya sa suga
- 7
Sai a rufe shi a samu wuri mai dumi a ajiye shi awa 12 zuwa awa 20,,,
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai (6)