Kunun Gyada

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

#gyada
Bana gajiya dayin shi musamman da na samu idea da amfani da checkers custard wajen daure shi duk da cewa na gasarar gero yafi gardi

Kunun Gyada

#gyada
Bana gajiya dayin shi musamman da na samu idea da amfani da checkers custard wajen daure shi duk da cewa na gasarar gero yafi gardi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30min
3 yawan abinchi
  1. Nikakkiyar gyada
  2. Checkers custard
  3. Madara
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Na dama gyadar da ruwan zafi na tace ta da rariya me laushi se na zuba a tukunya na Dora a wuta nayi ta juyawa

  2. 2

    Na samu Kofi na zuba custard din na zuba Masa ruwa na dama shi da gyadata ta dahu se na zuba custard din a ciki se na juya na kashe wutar

  3. 3

    Se na zuba Madara da sugar.

    Shi kenan enjoy 😋🤤

    In yayi kauri Zaki iya Kara ruwa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

sharhai (4)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Kunu akwai dadi harde da safe ya samu qosai me zafi 😋

Similar Recipes