Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara kayan miyarki, sai ki niqasu

  2. 2

    Sai aza tukunya awuta ki zuba Mai,sai ki yanka albasa y soyu, sai ki zuba niqar kayan miyarki.

  3. 3

    Idan sun soyu, sai ki daka gyada ki dama ta da ruwa ki zuba acikin kayan miyar, sai ki bari har su qara soyuwa Mai ya fito.

  4. 4

    Sai kiyi sanwa, ki saka dandano, ki daka citta da tafarnuwa ki saka, sai ki rufe, ki barta ta dahu sosai, sai ki gyara zogalarki ki wanketa, sai ki zuba.

  5. 5

    Ki rufe miyarki ta Ida qarasawa,sai ki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

Similar Recipes