Fankasu (fankasau)

Fankasu ya kasu kashi 3 Wanda wasu suke sarrafawa da Zalla alkama wasu zalla flour wasu kuma sukanyi combination of two watau alkama da flour. To nimadai inadaya daga cikin masu combination

Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki tankade flour ki da alkama ki hadesu waje daya saiki saka gishiri da yeast sai kisa ruwan Dumi ki kwaba kwabin naki ba’aso yayi ruwa ba’aso kuma yayitauri kamar dai yanayin kwabin gurasa
- 2
Bayan kin kwaba saiki rufesa kisa a oven amma fa kada ki kunna oven din kawai dai sakawa zakiyi kibashi mintuna 30 zakiga ya tashi
- 3
Bayan ya tashi saiki dora mai a wuta idan yayi zafi saiki dunga Diba kina fakadawa kina sakawa a mai ki soya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (5)