Waffle meat pie

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Nayi meat pie name ya rage sai kawai NASA dough in a chikin wapple maker nayi

Waffle meat pie

Nayi meat pie name ya rage sai kawai NASA dough in a chikin wapple maker nayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
2 yawan abinchi
  1. Kullin meat pie
  2. Chicken sauce

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki samu dough na meat pie naki

  2. 2

    Sai kibbudeshi babba sai kisa akan waffle toaster naki

  3. 3

    Sai kikawo chicken sauce naki kizuba kishapa butter akai ki rufe inya gasu qzaifara kamshi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai (4)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
yayi kyau amma ko zaki saka man link din sauce din sannan ki rubuta mana hadin dough din.

Similar Recipes