Cupcakes

#nazabiinyigirki inason wannan girki yana da dadi sosai kuma yana daya daga cikin abunda nafiso,Domin inakaunar sarrafa fulawa Ina abubuwa daya da ita amma cupcake yana daya daga cikin Wanda muke so nida iyalina

Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu kwano ki zuba butter da sugar da egg kisa muciya Kiyita juyawa har sai kinji sugar din ya narke sai
- 2
Sai ki dauko fulawa da baking powder ki zuba Suma kiyi ta bugawa sosai har sai yayi laushi ya bugu
Sai ki samu dan kwano ki diba kisa food colour sai ki ajje
- 3
Sai ki dauko abun gasa warki a oven ko a toster ki zuba wannan kala rabi ki zuba Dayan ma rabi sai ki gasa a wuta madai daiciya Abuja ya gasu sai ki kwashe ur cake is ready
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (3)