CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dafadukan cous cous
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dafadukan cous cous ainihin hoton girkin

Dafadukan cous cous

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#couscous #kuskus zaki sarrafa cous cous ya hanyoyi da dama kamar dafashi fari a’a dafadukane a’a fate ne a’a tirarensane a’a maroccan couscous ne gadai hanyoyinan kala kala da zaki sarrafa couscous kada a zauna da zalla fari da miyar ja adunga canji domin Jin dadin iyalai

#couscous #kuskus zaki sarrafa cous cous ya hanyoyi da dama kamar dafashi fari a’a dafadukane a’a fate ne a’a tirarensane a’a maroccan couscous ne gadai hanyoyinan kala kala da zaki sarrafa couscous kada a zauna da zalla fari da miyar ja adunga canji domin Jin dadin iyalai

Kara karantawa

Dafadukan cous cous

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#couscous #kuskus zaki sarrafa cous cous ya hanyoyi da dama kamar dafashi fari a’a dafadukane a’a fate ne a’a tirarensane a’a maroccan couscous ne gadai hanyoyinan kala kala da zaki sarrafa couscous kada a zauna da zalla fari da miyar ja adunga canji domin Jin dadin iyalai

#couscous #kuskus zaki sarrafa cous cous ya hanyoyi da dama kamar dafashi fari a’a dafadukane a’a fate ne a’a tirarensane a’a maroccan couscous ne gadai hanyoyinan kala kala da zaki sarrafa couscous kada a zauna da zalla fari da miyar ja adunga canji domin Jin dadin iyalai

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

30mintuna
3 yawan abinchi
  • 2Couscous kofi
  • Dafaffen nama
  • Kayan miya nikakku
  • Albasa 1
  • Mai
  • Sinadarin dandano
  • gishiri
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko na zuba mai a tukunya nasa Kayan miyata na soya bayan sun soyu

  2. 2

    Nasa ruwan nama da albasa bayan ya tadada nasa sinadarin dandano da curry da nama

  3. 3

    Saina zuba couscous Dina na juya sosai saina rufe domin ya Karasa dahuwa

  4. 4

    Dole ki rage karfin wutar ki shizai bashi damar dahuwa a cikin tsanaki batare da yayi kauri ba ko kamu

  5. 5

    Baya bukatar ruwa mai yawa sannan baya bukatar high wuta

    Dafadukan cous cousmatakin girki5 hoto
    Dafadukan cous cousmatakin girki5 hoto
    Dafadukan cous cousmatakin girki5 hoto
  6. 6

    Dafadukan cous cousmatakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar September 29, 2022 06:14
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
September 29, 2022 21:04
wannan kam zeyi dadi as breakfast 😘
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Jollof Couscus

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Maroccan couscous
  2. Fankasau /fankasao mai madara
  3. Ginger and Garlic powder
  4. Toasted bread
  5. Dahuwar kanzo
  1. Pankasau me tarugu
  2. Faten dankalin hausa
  3. Lemun citta da abarba
  4. Taliya da wake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16534026
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close