Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za’a shafama bread butter.
- 2
Ayi mixing sardine da Attarugu da albasa da maggi kadan.
- 3
Sai a yayyanka dafafen kwai.
- 4
Za’a zuba mix din sardines a jera kwai sama a rufe da wani bread
- 5
A shafama toaster butter a jera bread din a gasa za’a iya ci ko ba’a gasa ba.
- 6
Enjoy 😋
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Toasted Bread
#hi dole yanada mahadi Amma kezaki zabi kalar mahadin da kike bukata nidai da shashouka naci nawa kuma dadin ba'a magana. Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Bread pudding
#backtoschool A gaskiya ni ba masoyiya bread pudding bane, yarana kesoshi shiyasa nake yimusushi wanibi ma breakfast kami suje school Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
Gashin bread da wainar kwai
Inaso ku kwada irin wanan gashin mai dadi, na tabbata kuma zaku ji dadin shi. Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
Toasted bread
Abinci mae sauki da kuma dadi zaa iya cin shi da tea, coffee, da kuma soft drink yana dadi sosae😋yara suna son irin wannan abinci hafsat wasagu -
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16535378
sharhai (2)