Ginger and Garlic powder

Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
Bauchi

In zanyi girki bare garlic yana cimin rai kawai sai nace barin gwada wannan method

Ginger and Garlic powder

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

In zanyi girki bare garlic yana cimin rai kawai sai nace barin gwada wannan method

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Bushashen citta gwangwani
  2. Danyen Garlic gwangwani daya Ko Rabi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Na daka ciita a turmi sosai ya farfashe sai na kawo garlinc baa bare na zuba aka

  2. 2

    Na dakasu sosai na juye a tray na shanya shi a kitchen yakai kusan kwana 2 kafin ya bushe

  3. 3

    Abarshi ya bushe sosai sai nasa a blender na nika shu tas in ba blender sai ki daka a turmi kina yi kina tankadewa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
rannar
Bauchi
I'am Zarah modibbo from bauchi.i love cooking..i try to make something different and delicious
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes